iqna

IQNA

kasusuwan baya
Ilimin Alqur'ani  / 1
Akwai ayoyi guda biyu a cikin kur'ani mai tsarki da suke magana kan samuwar maniyyi dan Adam, kuma a cewar masu bincike, sun nuna wasu bangarori na mu'ujizar kur'ani. Yin nazarin ma’anar kalmomin wadannan ayoyi guda biyu yana da matukar muhimmanci, wanda aka yi magana a cikin wannan rubutu tare da ra’ayoyin malaman tafsiri daban-daban.
Lambar Labari: 3488146    Ranar Watsawa : 2022/11/08